in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Babbar kasuwar Ordashke dake birnin Kashgar na jihar Xinjiang
2014-07-03 20:23:52 cri

Babbar kasuwar Ordashke dake birnin Kashgar na jihar Xinjiang tana dab da masallacin Aitigar, wato masallaci mafi girma a jihar. Rana ta kan fadi ne da karfe 10 da rabi na dare, agogon Beijing, daga nan kuma sai dare ya fara shiga. Mazauna birnin, ko iyali, ko mutum shi kadai ko wasu abokai su kan tafi wannan babbar kasuwa ta Ordashke da a kan bude da dare, domin cin abincin halal mai dadi domin yin bude baki, tare da yin hira kan al'amuran yau da kullum har zuwa wayewar gari. A ran 2 ga watan Yulin da dare zuwa ran 3 ga wata da safe, wakilin kamfanin dillancin labaru na Chinanews ya je wannan kasuwa domin jin dadin zama a kasuwar. Bisa kwarya-kwaryar kididdigar da ya yi, yawan mazauna birnin da suka je kasuwar a wannan dare ya kai fiye da dubu 10.

1 2 3 4 5 6 7
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China