in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ina jin dadin zamana a Beijing!
2014-07-03 19:47:58 cri

Sunana Maman Ada, na zo daga kasar Nijar. Na yi shekaru 4 ina aiki a sashen Hausa na gidan rediyon kasar Sin CRI. A baya ba na ji dadin zamana a nan Beijing, saboda iyalina ba su nan Beijing, suna zama a Nijar, amma yanzu ina jin dadin zamana a nan Beijing. Ko kuna son sanin dalilin haka? To, sai ku biyo mu cikin bidiyona!
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China