A ranar 29 ga wata, gidan telebiji na gwamnatin tarayyar Nijeriya NTA ya gayyace wakilinmu Murtala cikin shirinsu na Dandalin Taurari, inda Murtala wanda kuka fi sanin da sunan "malam bahaushe kuma malam basine" ya tofa albarkacin bakinsa game da zaman rayuwarsa a kasar Nijeriya da yadda ya lakanci harshen hausa.(Bako)