
(Bello ya yi hira da ministan Yahouza Sadissou na Nijer)

(Bello ya yi hira da wani ma'aikacin NTA Nijeriya Saidu Ahmed)
140620-an-yi-taron-tattaunawar-kafofin-yada-labaru
|
A makon da ya gabata, an yi taron tattaunawar kafofin yada labaru tsakanin kasar Sin da kasashen Afrika a nan birnin Beijing, wakilinmu malam Bello ya samu damar a yi hira da ministan kula da kafofin yada labaru na jamhuriyar Nijer wato Hon. Yahouza Sadissou Madobi, da wasu wakilan gidan telebijin hukumar Nijeriya NTA, sun bayyana cewa, fasahohin da kasar Sin ke da shi wajen yada labaru, ya zama abun koyi gare su.(Bako)