Dan wasan kasar Croatia, Mario Mandzukic, ya ci Kamaru kwallaye biyu bayan dawowa daga hutun rabin lokaci, wannan ci da Croatia ta yi wa Kamaru 4 da nema, ya haifar da fitar da kasar Kamaru mai 'yan wasa goma daga gasar cin kofin duniya a daren Laraba. (Suwaiba)




