in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ziyarar da shugabannin kasashen Sin da Nijeriya suka yi, za ta kara karfafa dangantaka a tsakaninsu
2014-06-16 16:59:00 cri

A farkon watan Mayu, firaministan kasar Sin Li Keqiang ya kai ziyarar aiki a kasar Nijeriya, kuma shugaban majalisar dokoki na Nijeriya David Mark shi ma ya kai ziyara a kasar Sin, yayin da wakilinmu Ibrahim Yaya ke zantawa da wani mai ba da shawara ga Mr. David Mark, wato Senator Mustapha ya bayyana cewa, ziyarar da shugabannin kasashen biyu suka yi za ta kara karfafa dangantakar da ke tsakanin kasashen biyu.(Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China