Kamfanin Sinohydro na kasar Sin, wanda yanzu haka yake gina babbar tashar samar da wutar lantarki bisa karfin ruwa a garin Zungeru na jihar Neja dake arewacin Najeriya, ya shirya wani biki na bayar da kyautar kayayyakin karatu ga daliban garin Zungeru. Wakilinmu Murtala dauke da wani karamin hoton bidiyo.