in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ranar iyaye mata ta duniya
2014-05-13 09:11:48 cri


Saboda muhimmancin mata, ya sa aka kebe wata rana don iyaye mata, wato ranar Lahadi ta biyu na watan Mayu ta ko wace shekara. A wannan shekarar ranar ta fado a ranar lahadi 11 ga wata.

Sinawa sun fara murnar ranar iyaye mata daga ne shekaru 80 na karnin da ya gabata. Kuma ya zuwa karshen karni na 20, Sinawa da dama sun fara amincewa da wannan rana, da kuma fara murnar wannan rana ta hanyoyi daban daban. Alal misali, a kan bai wa iyaye mata furanni da waina na musamman na nan kasar sin, sannan wasu su kan yi girki na musamman don iyayensu mata domin nuna kauna da girmamawa gare su.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China