in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
"Idan zuciyata ba ta so ba, ba zan sa kafa zuwa kasar Sin ba", in ji ministan kula da gine-ginen jamhuriyar Niger Habi Salissou
2014-05-15 10:58:20 cri


Kwanan baya, ministan kula da gina gidaje da gine-gine na jamhuriyar Nijer Malam Habi Mahammadou Salissou ya kai ziyara a kasar Sin, don halartar taron koli game da saka jari da gine-gine na Macau, yayin da yake zantawa da wakilinmu, ya bayyana cewa, idan ba zuciyarsa take so ba, ba zai sa kafa zuwa kasar Sin ba. Ya ce, sabo da kasar Sin ta kasance wata babbar kawa ce ta jamhuriyar Nijer, shi ya sa, yana son ci gaba da inganta hadin gwiwa da kasar Sin.(Bako)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China