140502-Aladun-Sinawa-da-suka-shafi-shayi-lubabatu
|
A kasar Sin, shayi bai tsaya ga abin sha kawai ba, a'a, ya kuma kasance wani bangare na al'adu na al'ummar kasar, kuma al'adun shan shayi na bambanta daga yankuna zuwa wasu yankuna a kasar. Sai a bi cikin shirin, domin samun fahimtar al'adun.