in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
"Ba ko wane shugaban kasar zai zo Nijeriya a daidai wannan lokaci ba", in ji 'yan kasuwan Nijeriya da ke kasar Sin
2014-05-13 09:13:20 cri

A gabannin ziyarar da firaministan kasar Sin Mr. Li Keqiang ya yi a kasar Nijeriya, wakilinmu Bako ya yi hira tare da wasu 'yan kasuwan Nijeriya da ke aiki a nan kasar Sin, sun bayyana ra'ayoyinsu cewa, ba ko wane shugaban kasar zai zo Nijeriya a daidai wannan lokaci ba, ziyarar da firaministan Sin ya yi, za ta karfafa dangantakar cinikayya da ke tsakanin kasashen Sin da Nijeriya.(Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China