in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ministan harkokin wajen Najeriya ya yaba wa dangantakar abuta da ke tsakanin Najeriya da Sin
2014-05-06 21:15:04 cri

A gabannin ziyarar firaministan kasar Sin Li Keqiang a Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya, wakilinmu Murtala ya samu damar zantawa da ministan harkokin wajen Najeriya, kana tsohon jakadan Najeriya dake kasar Sin Ambassada Aminu Bashir Wali, inda ya nuna babban yabo ga dangantakar abuta da ke tsakanin kasashen biyu. Yanzu ga hirarsu.

Zantawar da wakilinmu da ke Abuja Murtala ke nan ya yi da ministan harkokin wajen Najeriya kana tsohon jadakan Najereiya a kasar Sin Ambassada Aminu Bashir Wali.

Yau da yamma ne, firaministan kasar Sin Li Keqiang zai sauka a Abuja, don fara wata ziyarar aiki a Najeriya, inda kuma zai halarci taron kolin tattalin arzikin duniya kan Afirka, tare da gabatar da wani muhimmin jawabi ga mahalarta taron. Sashen Hausa na rediyon kasar Sin zai watsu muku labarai da dumi-duminsu game da wannan taro da kuma ziyarar firaminista Li Keqiang a kasar ta Najeriya.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China