in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
"Ziyarar da muka yi a lardin Yunan na kasar Sin ta burge ni sosai", in ji wani jami'an gwamnatin Niger
2014-05-12 15:52:37 cri

Daga ranar 3 ga watan Afrilu, bisa goron gayyata da gwamnatin Sin ta yi, wata tawagar da ke karkashin shugabancin wani jami'in diplomasiyya na ofishin firaminista na jamhuriyar Niger Alhaji Fifi ta kai ziyara a kasar Sin, inda suka ziyarci birnin Beijing da lardin Yunan na kasar Sin. Yayin da suka ziyarci lardin Yunan, Malam Fifi ya ce, yadda kananan kabilu daban daban na lardin Yunan suka zama tare ya burge shi kwarai da gaske, kuma abin yana da ma'anar musamman ga jamhuriyar Niger.(Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China