in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Za a nazarci rahoton gano baraguzan jirgin saman kasar Malaysia da ya bace,inji jami'in kasar
2014-04-29 20:12:29 cri
Mai rikon mukamin ministan sufurin kasar Malaysia Hishammuddin Hussien ya bayyana a ranar Talata cewa,za a tantance sahihancin wani rahoto da ke nuna cewa, an gano wani bangare na jirgin saman kasar da ya yi baton dabo a zirin Bengal.

Wani kamfanin binciken jiragen ruwa da ke Australia, ya ce mai yiwuwa ya gano baraguzan jirgin saman kasar ta Malaysia sanfurin MH370 a zirin Bengal, kimanin kilomita 5,000 arewa daga wurin da a halin yanzu ake gudanar da aikin gano jirgin da ya bace a ranar 5 ga watan Maris dauke da fasinjoji 239.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China