in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Amurka zai gana da Dalai Lama
2014-02-21 11:00:35 cri
Kamfanin dillancin labarai na France-Presse (AFP) ya bayar da labarin cewa, a yau ne shugaba Barak Obama na kasar Amurka zai gana da Dalai Lama. Wannan ne karo na uku da Obama ke ganawa da Dalai tun bayan da ya hau kan kujerar shugabancin kasar Amurka. Inda suka gana a shekarar 2010 da kuma 2011 a fadar White House. (Bilkisu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China