in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Niger tana fatan inganta hadin gwiwa da kasar Sin a fannin makamashi
2014-02-19 13:57:59 cri

A ranar 18 ga wata, wakilinmu na Bako ya samu damar a yi hira tare da ministan kula da makamashi na jamhuriyar Niger wato Hon. Omar Hamidou Tchiana, inda ya bayyana cewa, bisa kiraye-kirayen da shugabannin kasashen Niger da Sin suka yi, Niger tana fatan inganta hadin gwiwa da kasar Sin a fannin makamashi.(Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China