in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yawan masu yawon shakatawa ya haura zuwa wani sabon matsayi a shekarar 2013
2014-01-21 17:16:44 cri

Rahoton da kungiyar yawon shakatawa ta kasa da kasa ta fitar a ran 20 ga wata ya nuna cewa, a shekarar 2013, yawan masu yawon shakatawa a kasa da kasa ya haura zuwa wani sabon matsayi, har adadin ya kai sama da biliyan 1, wanda ya karu da kashi 5 bisa dari idan aka kwatanta shi da na shekarar 2012. Kuma bisa hasashen da kungiyar ta yi, adadin zai ci gaba da karuwa a shekarar 2014.

Kuma kungiyar ta sa kaimi ga gwamnatocin kasa da kasa da su dauki matakai yadda ya kamata, don samun dauwamammen ci gaban ayyukan da suka shafi yawon shakatawa cikin yanayin adalci. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China