in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta yi maraba da amincewa da aka yi da sabon kundin tsarin mulkin kasar Masar
2014-01-20 20:37:49 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hong Lei ya ce kasar ta yi maraba da amincewar da aka yi da sabon kundin tsarin mulkin kasar Masar cikin lumana.

Mr Hong a lokacin bayanin da ya yi ma manema labarai a Litinin din nan 20 ga wata, a nan birnin Beijing, ya ce amincewar da aka yi cikin lumana ya kawo da wani ci gaba mai muhimmanci wajen komawa mulkin siyasar kasar ta Masar.

A don haka, in ji shi, kasar Sin tana fatan Masar za ta ci gaba da kokartawa don ganin ta cimma aniyar komawa mulkin siyasa bisa tsari da tabbatar da daidaituwar kasar da ci gaba ba da dadewa ba. (Fatimah)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China