in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kaddamar da shafin intanet mai harsuna daban daban na china.com a hukunce
2014-01-18 19:32:49 cri
Yau Lahadi 18 ga wata ne aka kaddamar da shafin intanet mai harsuna daban daban na china.com a hukunce a nan birnin Beijing, wadannan harsuna 11 na shafin sun hada da Turanci, Rashanci, Japonanci, Spaniyanci, harshen Philippines da dai sauransu, inda za su kunshi labarai, cinikayya da tattalian arziki, yawon shakatawa, al'adu da dai sauransu.

Shugaban Gidan Rediyon CRI Wang Gengnian ya bayyana cewa, a nan gaba, CRI zai dukufa wajen raya shafin intanet na china.com, ta yadda harsunan da shafin zai kunsa za su iya wakiltar shafin intanet mai kunshe da harsuna daban daban na kasar ta Sin. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China