in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shahararren mai tsara waka Mista Li Taixiang ya mutu, amma ba a manta da wakokin da ya tsara ba
2014-01-29 18:58:48 cri

A ranar 2 ga watan Janairu na shekarar 2014, wani shahararren mai tsara waka na yankin Taiwan na kasar Sin Mista Li Taixiang ya rasu a lokacin da yake da shekaru 73 da haihuwa. Mutanen kasar Sin na rike da wata waka mai suna 'itacen zaitun' da ya tsara. Yanzu bar mu wannan wakar da ya tsara.

Al'amari kamar haka yake, da wani mutum yake tare da mu, mai yiyuwa ne mu manta da shi, amma idan ya rasu, sai mu kan sake maimaita kyawawan abubuwa da ya ba mu, kamar Mista Li Taixiang, ya tsara wannan shahararriyar waka mai suna 'tacen zaitun', ko da yake ya rasu, amma kowa da kowa zai ci gaba da rera wannan waka.

Mista Li Yaixiang ya taba magana cewa, ya kamata a tsara wakoki domin nuna kaunar dukkan 'yan Adam, ya kamata a bude zuciya, a mayar da kaunar 'yan Adam a matsayin babban taken wakoki.(Danladi)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China