in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
"Idan birnin Shanghai na kasar Sin ya iya samun ci gaba, jihar Maradi ta Niger ita ma za ta iya", in ji gwamnan Maradi
2013-11-06 15:12:38 cri


Kwanan baya, gwamnan jihar Maradi ta jamhuriyar Nijer Amadou Babale ya kai ziyara a kasar Sin, a cikin wata hirar da ya yi tare da wakilinmu Bako, ya bayyana cewa, bayan da ya je birnin Shanghai, Beijing, Hanzhou, ya samu sabbin tunani da dama, yana fatan kulla zumunta tsakanin jihar Maradi da birnin Shanghai, kuma ya ce, idan birnin Shanghai na kasar Sin ya iya samun ci gaba, jihar Maradi ita ma za ta iya.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China