in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
"Muna kokarin hadin gwiwa da kasar Sin don raya albarkatun man fetur ga jama'a", in ji sakataren janar na ma'aikatar man fetur ta Nijer
2013-10-30 17:48:12 cri


Kwanan baya, a nan birnin Beijing, an shirya wani taron kara-wa-juna-sani game da koyon fasahohin da Sin ta samu wajen raya tattalin arziki, inda aka gayyaci wasu jami'an gwamnatin jamhuriyar Nijer don halartar taron, wakilinmu Bako ya samu damar a yi hira da sakatare janar na ma'aikatar kula da man fetur da makamashi ta jamhuriyar Nijer Gaya Mahaman Laouan, kuma sun tattauna batun raya albarkatun man fetur na jamhuriyar Nijer bisa hadin gwiwa dake tsakaninta da kasar Sin.(Bako)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China