in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi bikin makon al'adun Nijeriya a nan kasar Sin
2013-10-23 18:45:21 cri

 

Daga ranar 14 zuwa ranar 18 ga wata, an yi bikin makon al'adun kasar Nijeriya a birnin Nanjing da ke lardin Jiangsu a kasar Sin, inda tawagar Nijeriya da ke karkashin shugabancin ministan al'adu da yawon shakatawa na kasar Nijeriya Edem Duke, ta halarci wannan taro. Tawagar wasan kwaikwaiyon gargajiya ta jihar Bayelsa da ta Niger Delta sun nuna wasanni masu kayatarwa da al'adu na kasar Nijeriya ga 'yan kallo na kasar Sin, kuma abin da ya kara fahimtar al'ummar Sinawa game da al'adu na Nijeriya.(Bako)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China