Wani harsashin roba ya bugi ofishin jakadancin kasar Sin dake Syria
2013-09-30 20:38:47
cri
A ranar Litinin din nan 30 ga wata wani harsashin roba ya harbi ofishin jakadancin kasar Sin dake kasar Syria, inda ya lalata jikin bangon da fasa tagogi, kamar yadda ofishin ya sanar.
Wani ma'aikaci a ofishin ya ji rauni amma ba mai tsanani ba.(Fatimah)