Yayin da abokin aikina Bako ke kai ziyara a jihar Kano ta Nijeriya, ya samu damar a yi hira da sananniyar zabiya wajen harshen hausa, wato Fati Nijer, kuma ta gaya wa Bako cewa, ba ta yi aure ba, kana tana son ci gaba da rera wakoki, don kawo fara'a ga jama'a.(Bako)