"Zan sauke nauyin da ke wuyana don rera waka wajen fadakar da jama'a", in ji Alan Wakar
2013-10-02 16:02:41
cri
130926-Bako-ya-yi-hira-da-Aminu-Ala.m4a
A wata hirar da abokin aikina Bako ya yi tare da shahararren mawakin kasar Nijeriya Aminu Alan Waka, ya bayyana cewa, akwai nauyin da ke bisa wuyansa wajen rera waka, wato fadakar da jama'a da ilmantar da jama'a, kuma ya dinga nazarin wakokin Turawa, da Indianawa da sauran kasashen duniya, don kyautata wakarsa.(Bako)