in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jamhuriyar Nijer za ta kara yin hadin gwiwa da kasar Sin wajen harkokin sadarwa
2013-09-24 15:05:27 cri

Kwanan baya, yayin da ministan kula da harkokin sadarwa na jamhuriyar Nijer Salifou Labo Bouche ke yin ziyara a kasar Sin, wakilinmu Bako ya samu damar a yi hira da shi, inda ya bayyana cewa, jamhuriyar Nijer za ta kara kokarta wajen raya harkokin sadarwa, don ganin hadin gwiwa a tsakanin kasashen Nijer da Sin zai amfanawa al'ummar kasashen biyu.(Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China