in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
"Muna fatan gwamnatin Sin za ta taimake mu wajen duba yanayin kasar", in ji wani jami'in hukumar hasashen yanayi ta Nijer
2013-09-04 16:22:47 cri


A makon da ya gabata, an gudanar da wani taron taimakawa kasashen Afrika wajen hasashen yanayi a nan kasar Sin, inda aka gayyaci kwararru a fannin hasashen yanayi na kasashen Afrika guda 10, kuma bisa labarin da aka samu, ban da horar da wadannan kwararru, gwamnatin Sin za ta samar da kudade, da fasahohi da kayayyaki gare su wajen hasashen yanayi, ta hakan ne, za a tinkari bala'u daga indallahi.Ban da wannan kuma, wakilinmu Bako ya samu damar a yi hira da shugaban hukumar hasashen yanayi na jamhuriyar Nijer Abdul-karim Traore.(Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China