in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ranar masoya ta Sinawa
2013-08-27 17:08:21 cri

Kogin da sauraniyar aljanna ta samar a sararin sama ta raba Niu Lang da kuma matarta, kuma ba yadda suka yi sai su yi kuka a gabobi biyu na kogin, kuma yadda suke kuka ya ba tsuntsaye tausayi, har ma tsuntsaye sun zo sun taru sun samar da wata gada a kan kogin. Ganin haka, sarauniyar aljanta ita ma ta ji tausayi, kuma daga karshe ta amince da haduwa tsakanin Niu Lang da Zhi Nu bisa kan gadar tsuntsaye a rana 7 ga wata na bakwai a kowace shekara.

To, ke nan saurayin da matarsa sai su yi hakuri, ko da yake an raba su, amma suna iya haduwa da juna a ranar 7 ga wata na bakwai a kowace shekara, kuma ranar ta shaida soyayyar da ke tsakaninsu.

Har yanzu, a ranar 7 ga wata na bakwai da dare, tsofaffi su kan ce mana, ku je a karshen itatuwa, za ku ji hirar da Niu Lang ke yi da matarsa.(Lubabatu)


1 2
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China