in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sojojin ruwa na Sin da Amurka sun yi atisayen na yakar 'yan fashin teku
2013-08-26 11:08:54 cri

Daga ranar asabar 24 zuwa lahadi 25 ga wata, , sojojin ruwa na kasar Sin da ke daukar nauyin ba da kariya ga zirga-zirgar jiragen ruwa a mashigin tekun Aden tare da wani babban jirgin ruwan soja na Amurka mai lakabin USS Mason sun gudanar da atisayen soja na yakar 'yan fashin teku cikin hadin gwiwa.

Wannan atisayen ya kasance na biyu da sojojin ruwa na kasar Sin suka gudanar tare da takwarorin su na kasar waje tun bayan da suka fara aiki a mashigin tekun Aden da na Somaliya.(Lubabatu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China