Taron karawa-ju-sani game da kawar da talauci a Nijeriya da aka yi a kasar Sin
2013-08-22 16:34:58
cri
130807-taron-kawar-da-talauci-nijeriya.m4a
A bana, kasar Sin ta shirya wani taron karawa-juna-sani game da kawar da talauci a Nijeriya, inda ta gayyaci Bako daga kasar Nijeriya da yawansu ya kai sama da 30, kasar Sin tana fatan taimakawa Nijeriya wajen kawar da talauci, ta hakan ne, za a kara gudanar da shirin raya kasa da aka tsara a shekara ta 2000 wato na MDGS.(Bako)