in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Halin da ake ciki wajen kiyaye abubuwan tarihi da aka gada daga kaka da kakani na Afrika
2013-08-11 15:02:06 cri

Yin hira da shugabar kungiyar UNESCO Madam Bokova


A watan Yuni na bana, an gudanar da bikin tunawa da abubuwan tarihi da aka gada daga kaka da kakani da ba na kayayyaki ba, wakilin Bako ya samu damar a yi hira tare da shugabar kungiyar UNESCO wato kungiyar raya ilmi, kimiyya, al'adu ta M.D.D. Madam Bokova, kuma ta ce, ta nuna damuwa sosai game da aikin kiyaye abubuwan tarihi da aka gada daga kaka da kakanni na kasar Mali.

1 2
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China