in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tsohon shugabann kasar Nijeriya Abudulsalami Abubakar ya bayyana hadin gwiwa dake tsakanin kasar Sin da ta Nijeriya
2013-08-11 14:58:15 cri


A karshen shekarar bara, bisa goron gayyata da kasar Sin ta yi, tsohon shugaban kasar Nijeriya Janar Abudusalami Abubakar ya kai ziyara a kasar Sin don shiga wani taron tattaunawa da aka yi tsakanin kasar Sin da kasashen Afrika, kuma wakilinmu Bako ya yi hira da shi, yanzu ga yadda ya bayyana hadin gwiwa da ke tsakanin kasar Sin da kasashen Afrika.(Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China