in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin za ta raya tattalin arzikinta tare da kiyaye muhalli, in ji firaministan kasar
2013-08-02 21:18:26 cri
A ranar Jumma'a 2 ga wata ne a jihar Mongolia ta Gida mai cin gashin kanta ta kasar Sin, aka bude taron dandalin tattaunawar kasa da kasa na Kubuqi kan harkokin hamada karo na 4.

A cikin sakon da ya aika domin murnar bude taron, firaministan kasar Sin Li Keqiang ya nuna cewa, dole ne a kara kiyaye muhalli yayin da kasar Sin take kokarin kyautata raya tattalin arzikinta, a kokarin kara azama kan samun dawamamman ci-gaban dan Adam ba tare da gurbata muhalli ba.(Tasallah)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China