in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hadin gwiwa tsakanin Sin da Najeriya ta samu karfafuwa
2013-07-25 12:56:02 cri

Tun daga ran 9 zuwa ran 12 ga watan Yulin shekarar 2013, shugaban tarayyar Najeriya Jonathan Goodluck ya kawo kasar Sin ziyara. A yayin ziyararsa a nan kasar Sin, kasashen Sin da Najeriya sun kulla wasu yarjejeniyoyin kara yin hadin gwiwa a fannonin siyasa, tattalin arziki, cinikayya da dai makamatansu. Sabo da haka, ma'aikata baki na sashen Hausa na CRI, Ibrahim Yaya, Saminu Alhassan da Mamane Ada suna ganin cewa, wadannan yarjejeniyoyi sun alamta cewa, hadin gwiwar da ake yi tsakanin kasashen Sin da Najeriya ta samu karfafuwa sosai. Idan kana/kina son kara sanin ra'ayoyinsu, sai ku gyara zama ku saurari hirar da aka yi tsakaninsu.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China