130718-nelson-mandela-alfahari-ne-na-afirka-sanusi.m4a
|
Ranar 18 ga watan Yuli, rana ce ta Nelson Mande da M.D.D. da asusun Nelson Mandela suka kafa domin nuna girmamawa ga Nelson Mandela. Mun tsara wannan shiri, inda muka waiwayi gudunmawar da Nelson Mandela ya bayar ga kasar Afirka ta kudu, har ma duk nahiyar Afirka gaba daya, kuma muna fatan zai samu sauki kamar yadda ake fata.