in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban Najeriya ya aza harsashin tubalin gina sabon gidan jakadan Najeriya da ke kasar Sin
2013-07-11 17:36:30 cri

A ci gaba da ziyarar da ya ke a kasar Sin, yau ne shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya bude sabon ofishin jakadancin Najeriya da ke Sin da kuma aza harsashin tubalin sabon gidan jekadan Najeriya da ke nan Sin a nan birnin Beijing.

Abokin aikinmu Ibrahim Yaya yana ofishin jakadancin na Najeriya da ke nan Bejing, inda zai bayyana mana irin abubuwan da ke kasancewa a wurin.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China