in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shirme ne a ce Snowden dan leken asirin kasar Sin ne
2013-06-17 19:12:08 cri
A game da furucin da wasu suka yi na cewa, Edward Joseph Snowden na hadin gwiwa da kasar Sin a matsayin dan leken asirin kasar, kakakin ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin, Hua Chunying ta bayyana a ranar 17 ga wata a nan birnin Beijing cewa, wannan furuci shirme ne. Baya ga wannan, ta bukaci gwamnatin Amurka da ta yi wa kasa da kasa bayani a kan shirinta na sa ido kan sakonnin jama'a.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China