in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban al'ummar Falasdinawa ya kammala ziyarar da ya kawo nan kasar Sin
2013-05-07 15:57:07 cri

Shugaban al'ummar Falasdinawa Mahmoud Abbas ya bar Beijing, babban birnin kasar Sin a Talatar nan, bayan kammala ziyarar aiki da ya gudanar tun daga ranar 5 ga watan nan na Mayu, bisa gayyatar da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi masa.

Yayin ziyarar tasa, Abbas ya tattauna da shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya kuma gana da firimiyan kasar ta Sin Li Keqiang.(Saminu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China