Jama'ar Najeriya sun jajanta ma kasar Sin saboda girgizar kasar da ya faru lardin Sichuan
2013-04-22 15:51:07
cri
Ganin mummunar girgizar kasar da ya afku a birnin Ya'an na lardin Sichuan dake kudu maso yammacin kasar Sin, jama'ar kasar Najeriya sun nuna juyayi ta hanyoyi daban-daban ga gwamnatin kasar Sin da al'ummarta. Yanzu ga rahoto na musamman da wakilinmu na Nigeriyan Murtala ya hada mana daga Jihar Legas.