in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Har kullum Sin na tsayawa tare da kasashe masu tasowa
2013-04-01 11:19:04 cri






Shugaban kasar Sin Mista Xi Jinping ya dawo kasar Sin da safiyar ranar 31 ga watan Maris, bayan da ya kammala ziyarar aiki a kasashe hudu, wato Rasha, Tanzaniya, Afirka ta Kudu, da kuma Kongo (Brazzaville). Wakilinmu Murtala dake Abuja, Najeriya, ya samu damar hira da wani mai nazarin huldodin kasa da kasa na jami'ar Nassarawa, dokta Abdullahi Sallau Moddibo ta wayar tarho, inda ya bayyana ra'ayinsa game da ma'anar ziyarar da Xi Jinping yayi a wannan karo, musamman ma ga kasashe masu tasowa.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China