in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya dawo Beijing bayan kammala ziyara a kasashe hudu
2013-03-31 11:04:16 cri
Shugaban kasar Sin, Mr.Xi Jinping ya dawo nan birnin Beijing a Lahadi 31 ga wata da safe, bayan da ya kammala ziyara a kasashen Rasha, Tanzaniya, Afirka ta kudu da kuma jamhuriyar Congo, tare da halartar taron shugabannin kasashen BRICS karo na biyar da aka gudanar a birnin Durban na kasar Afirka ta Kudu.

A ranar 30 ga wata, shugaban kasar Sin ya bar birnin Brazzaville, babban birnin kasar jamhuriyar Congo, wadda ta kasance zangon karshe a wannan ziyararsa, inda shugaban kasar ta Congo ya shirya kasataccen biki a filin jirgi, don yin ban kwana da shi.(Lubabatu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China