in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya kammala ziyararsa a kasar Jamhuriyar Congo
2013-03-30 20:20:38 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya kammala ziyararsa a kasar Jamhuriyar Congo, inda ya bar birnin Brazzaville yau Asabar 30 ga wata, yana kan hanyar komawa gida.

Jamhuriyar Congo ce zangon karshe da shugaba Xi Jinping ya kai ziyara a wannan karo.

Tun daga ranar 22 zuwa ta 30 ga watan nan, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi ziyara a kasashen Rasha, Tanzania, Afirka ta Kudu da kuma Jamhuriyar Congo, kana ya halarci taron shugabannin kasashe membobin kungiyar BRICS karo na 5 a birnin Durban dake kasar Afirka ta Kudu. An samu nasarori da dama a ziyarar tasa a wannan karo. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China