in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya tashi zuwa jamhuriyar Congo domin cigaba da ziyarar aikinsa
2013-03-29 16:01:49 cri
Ran 29 ga wata, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya tashi daga birnin Durban na kasar Afrika ta Kudu zuwa birnin Brazzaville na jamhuriyar kasar Congo, domin cigaba da ziyarar aikinsa a wannan kasa. Shugaban kasar Sin dai ya kammala ziyarar aikinsa a Afirka ta Kudu, inda shi ya halarci taron shugabannin kasashen BRICS karo na biyar.

Ziyarar aiki ta shugaba Xi a jamhuriyar kasar Congo za ta kasance zangon karshe na rangadinsa na farko a kasashen waje a matsayin shugaban kasar Sin, inda ya ziyarci kasashen Rasha, Tanzania da Afrika ta Kudu.(Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China