in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An zabi sabbin mataimakan firaministan kasar Sin
2013-03-16 16:17:36 cri
Ranar 16 ga wata da yamma, ta hanyar jefa kuri'a ne majalisar wakilan jama'ar kasar Sin karo na 12 ta zabi Zhang Gaoli, madam Liu Yandong, Wang Yang da Ma Kai su zama mataimakan firaministan kasar Sin.(Tasallah)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China