in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugabannin kasashen ketare sun taya murna ga sabbin shugabannin Sin da aka zaba
2013-03-15 11:41:30 cri
Wasu shugabannin kasashen ketare sun aike da sakwannin taya murna ga sabbin shugabannin kasar Sin da aka zaba yayin babban taron farko na walilan jama'ar kasar Sin karo na sha biyu da kuma taron farkon majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa na jama'ar kasar karo na sha biyu.

Kuma wadannan shugabannin kasashen ketare sun hada da, shugaban kasar Nijer Mahamadou Issoufou, shugaban kasar Zambia Michael Sata, shugaban kasar Pakistan Asif Ali Zardari, shugaban kasar Namibia Hifikepunye Pohamba, shugaba mafi girma na kasar Koriya ta Arewa Kim Jong-un, shugabar kasar Koriya ta Kudu Park Geun-hye, firaministan kasar Japan Shinzo Abe da dai sauran shugabannin kungiyar tarayyar kasashen Turai. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China