in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi liyafar cikon shakaru 15 da kafa dangantakar diplomasiyya tsakanin Sin da Afrika ta Kudu
2013-03-14 10:19:55 cri

Kungiyar sada zumunta tsakanin jama'ar kasar Sin da kasashen waje ta kasar Sin, da kungiyar sada zumunta tsakanin al'ummomin kasar Sin da 'yan Afrika ta kasar Sin da kuma ofishin jakadancin kasar Afrika ta Kudu dake nan kasar Sin sun shirya wata babbar liyafa cikin hadin gwiwa a ranar Laraba a nan birnin Beijing domin taya murnar cikon shekaru 15 da kafa dangantakar diplomasiyya tsakanin Sin da Afrika ta Kudu. Liyafar ta samu halartar manyan jami'ai na kasar Sin da na kasar Afrika ta Kudu, da kuma wakilan kasashen waje kimanin 150. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China