in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yu Zhengsheng ya zama sabon shugaban majalisar bada shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin(CPPCC)
2013-03-11 18:47:15 cri

A gun cikakken zama na hudu na babban taro karo na 1 na majalisar bada shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin (CPPCC) karo na 12, Yu Zhengsheng ya samu nasarar zama sabon shugaban majalisar, Du Qinglin da sauran jami'ai 23 kuma sun zama mataimakansa, yayin da Zhang Qingli ya zama babban sakataren majalisar. Ban da wannan kuma, an zabi zaunannun membobi 299 na majalisar a gun taron. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China