in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Manufofin kudi da Sin za ta aiwatar da su a bana za su taimaka wajen raya tattalin arziki da kuma kiyaye farashin kaya a kasar
2013-03-06 16:29:46 cri
Memban majalisar bada shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin kuma shugaban bankin jama'ar kasar Sin Zhou Xiaochuan ya bayyana a ranar 6 ga wata cewa, manufofin kudi da kasar Sin za ta aiwatar da su a bana na dacewa da halin kasar take ciki. Yanzu an fi daukar matakan tsuke bakin aljihu idan aka kwatanta da lokacin tinkarar rikicin hada-hadar kudi na duniya, wadanda kuma suka taimaka wajen cimma burin bunkasuwar tattalin arziki da kiyaye farashin kaya a kasar Sin da aka tanade a rahoton gwamnatin kasar. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China