in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kwantar da sarauniyar Ingila Elizabeth a asibiti
2013-03-04 14:53:43 cri

Ran 3 ga wata da yamma ne aka kwantar da sarauniyar Ingila Elizabeth a asibiti dalilin wata matsalar da take fama da ita a ciki.

Wannan ne karo na farko da aka kwantar da sarauniya Elizabeth mai shekaru 87 a asibiti cikin shekaru 10 da suka gabata. Bisa labarin da aka samu daga fadar Buckingham, an ce, a halin yanzu, sarauniya ta sami sauki, amma duk da haka, a cewar fadar, ana ci gaba da binciken lafiyar jikinta a asibiti.

Rashin lafiyar ta sarauniyar ta janyo soke wata ziyarar aiki da ya kamata ta kai zuwa kasar Italiya a wannan mako. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China